iqna

IQNA

kungiyar tarayyar turai
Brussel (IQNA) A wani kuduri na mayar da martani ga halin da ake ciki na yakin da Isra'ila ke yi da Gaza, Majalisar Tarayyar Turai ta bukaci wannan gwamnati ta yi aiki daidai da dokokin jin kai na kasa da kasa.
Lambar Labari: 3490005    Ranar Watsawa : 2023/10/19

Tehran (IQNA) Majalisar Tarayyar Turai na da niyyar amincewa da kafa wani kwamiti da zai binciki amfani da manhajar leken asiri ta Pegasus a Tarayyar Turai.
Lambar Labari: 3486934    Ranar Watsawa : 2022/02/10

Tehran (IQNA) kasashen kungiyar tarayyar turai sun kirayi Isra'ila da ta dakatar da gina matsunnan yahudawa a ckin yankun an Falastinawa.
Lambar Labari: 3486488    Ranar Watsawa : 2021/10/29

Tehran (IQNA) musulmin kasar Belgiium sun shigar da kara a kotun kungiyar Tarayyar Turai kan hana su gudanar da yanka irin na addinin musulunci.
Lambar Labari: 3486375    Ranar Watsawa : 2021/10/02

Tehran (IQNA) Kungiyar tarayyar turai ta sanar da ware euro miliya 34 domin fara gudanar da ayyuka na taimaka ma al’ummarv yankin zirin Gaza.
Lambar Labari: 3485975    Ranar Watsawa : 2021/06/02

Tehran (IQNA) Kungiyar kasashen larabawa za ta gudanar da zaman gaggawa dangane da farmakin da yahudawan sahyuniya na Isra’ila suke kaddamarwa a kan Falastinawa mazauna birnin Quds.
Lambar Labari: 3485897    Ranar Watsawa : 2021/05/09

Kungiyar tarayyar turai ta yi watsi da matakin Amurka na saka kungiyar Ansarullah ta Yemen a cikin kungiyoyin ‘yan ta’adda.
Lambar Labari: 3485551    Ranar Watsawa : 2021/01/13

Tehran (IQNA) Kungiyar tarayyar turai ta caccaki Isra’ila dangane da ci gaba da yin gine-gine a cikin yankunan Falastinawa da ke yammacin kogin Jordan.
Lambar Labari: 3485372    Ranar Watsawa : 2020/11/16

Tehran (IQNA) ‘yan majalisar kungiyar tarayyar turai sun gargadi Isra’ila dangane da hankoronta na mamaye yankunan Falastinawa da ke yammacin kogin Jordan.
Lambar Labari: 3484925    Ranar Watsawa : 2020/06/24

Tehran (IQNA) firayi ministan Isra’ila Benjamin Netanyahu ya bayyana cewa suna da shirin fara mamaye yankunan yamacin Kogin Jordan daga ranar 1 ga watan Yuli.
Lambar Labari: 3484835    Ranar Watsawa : 2020/05/25

Tehran (IQNA)  majami’oin mabiya addinin kirista sun bukaci tarayyar turai da ta taka wa Isra’ila burki kan shirinta na mamaye yankunan Falastinawa.
Lambar Labari: 3484793    Ranar Watsawa : 2020/05/13

Gwamnatin kwaryakwaryan cin gishin kai ta Falastinawa, ta bukaci kungiyar tarayyar turai da ta amince da kafuwar kasar Falastinu mai cin gishin kanta.
Lambar Labari: 3484611    Ranar Watsawa : 2020/03/11

Ma'aikatar harkokin wajen Isra'ila ta mayar da martani kan kungiyar tarayyar turai dangane matsayin da ta dauka kan shirin Trump.
Lambar Labari: 3484483    Ranar Watsawa : 2020/02/04

Jaridar Alakhbar ta bayar da rahoton cewa Mike Pompeo ya bayyana cewa sharadin taimaka ma gwamnatin Lebanon shi ne yanke alaka da Hizbullah.
Lambar Labari: 3484445    Ranar Watsawa : 2020/01/24

Bangaren kasa da kasa, kungiyar tarayyar turai ta ware euro miliyan 10 domin gudanar da wani bincike kan lokacin shigowar kur’ani a nahiyar turai.
Lambar Labari: 3483235    Ranar Watsawa : 2018/12/20

Gwamnatin kasar Holland ta dakatar da sayar wa Saudiyya da ma kasashen da suke cikin kawance da Saudiyya ke jagoranta, da ke kaddamar da hare-hare kan al'ummar kasar Yemen.
Lambar Labari: 3483166    Ranar Watsawa : 2018/11/30

Bangaren kasa da kasa, babban mai shiga tsakani na gwamnatin Palastinu Saib Uraqat ya bukaci kungiyar tarayyar turai da amince da kasar Palastinu mai ci gishin kanta.
Lambar Labari: 3482755    Ranar Watsawa : 2018/06/13

Bangaren kasa da kasa, Jaridar Independent ta kasar Birtaniya, kuma daya daga cikin manyan jaridu na nahiyar turai, ta buga wata makala da ke yin kakkausar suka dangane da okar hana mata musulmi saka lullubi a wuraren aikinsu a cikin kasashen anhiyar.
Lambar Labari: 3481321    Ranar Watsawa : 2017/03/17